Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da ...
Masu lura da al'amura na cewa, zaben zai iya zama zakaran gwajin dafi ga farin jinin gwamnatin APC mai mulki a jihar ta Edo ...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya (NAFDAC) ta rufe kasuwar magani ta Gomboru dake birnin Maidugurin jihar Borno, inda aka wanke tare da shanya gurbatattun magunguna a rana domin ...
Kwararrun sun ce, hare-haren na ranar Talata a Bamako, su ne irinsu na farko cikin shekaru da dama, kuma sun yi mummunar illa ga gwamnatin mulkin soja da ke mulki a kasar. Washington D.C. — Wani harin ...
A cewar mataimaki na musamman ga shugaban a kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun, Tinubu na so ya zauna a gida domin ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Wata sanarwa da Kakakin rundunar Manjo Stephen Nantip Zhakom ya fitar a ranar Talata ta ce an kama makaman ne a wani same da ...
Gwajin cutar kyandar biri (mpox) da kuma sanya ido sosai don gano wadanda ke dauke da cutar a bakin iyakokin Najeriya na daga ...
Har yanzu ana ci gaba da asarar dinbin rayuka da dukiyoyi a sassan Najeriya sanadiyyar tintsirewar jiragen ruwa masu yawan ...
Ko kun taba fama da wani nau'in jaraba? Sannan, mene ne kuke ganin ya fi kasancewa kalubale wajen shawo kan matsalar? Mun ...
Shugaban kasar ya roki ‘yan takarar gwamnan da jam’iyun siyasa da magoya bayansu dasu mutunta tsarin dimokiradiya da kuma zabin mutane. washington dc — Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bukaci ...
Ruwan sama mai yawa da kuma fashewar da wata madatsar ruwa ta yi a jihar Borno sun haddasa mummunar ambaliyar ruwa a ...